Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
2.89K subscribers
19 photos
24 videos
1 file
1.03K links
Amsa Fatawoyin Da Suka Shafi Addini Da Rayuwa Wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa a Kowane Mako
Download Telegram
Hukuncin Rarraba Sahu Ranar Juma'a Don Gujewa Zafin Rana!

Tare Ass. Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 👇

https://youtu.be/_v9A7yf8_Ao

Ayi sauraro lafiya
Za ku iya bada taku gudummawar domin isar darusan da Malam Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu yake gabatarwa zuwa ga sauran Al'ummar Musulmi ta hanyar yin SUBSCRIBING da bibiyar CHANNEL din mu na YOUTUBE.
👇🏼👇🏼👇🏼

https://youtu.be/Qkiko6y0d2A
HAKURI DA BI SANNU ACIKIN RAYUWA

Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin-Kudu (Hafizahullah)
@
Dutse Central Mosque,
Jihar Jigawa Nigeria.

Ranar Jumu'a

5 Jumadal Akhir, 1443.
6th January, 2022)

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa
👇👇👇

https://darulfikr.com/s/130589

Ayi sauraro lafiya

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.
9/1/2022
Hukuncin Rubuta Sunan Mamaci Akan Kabari

Tare Ass. Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 👇

https://youtu.be/8rWMpBfup4c

Ayi sauraro lafiya
اوضح البيان

Zai fito a Izifi 5 na Qasa, daga سورة الجمعة zuwa سورة الناس.

Don wadanda Basu iya Mallakar Tafsirin gaba daya sa ba, sannan zai taimaka a Islamiyyu da sauran Makarantu.

insha'Allah Yana nan tafe.

Allah sakawa Malamin mu Dr. Muhammad Sani Umar R/ Lemo da Alheri
Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo pinned «Hukuncin Rubuta Sunan Mamaci Akan Kabari Tare Ass. Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 👇 https://youtu.be/8rWMpBfup4c Ayi sauraro lafiya»
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -

Tare da Ass. prof. *Muhammad Sani Umar R/Lemo *

👇👇https://youtu.be/CkpwXPkSUgg

1. Kaffarar wanda ya yi rantsuwa akan saɓa ma Allah! Sannan wani zai iya taya mutum yin kaffara?

2. Ya hallata mutum ya karɓi bashî a kungiya da yake ciki sannan ya karɓi riba da aka samu a sanadiyar bashin?

3. Ya hallata in Mutum yana neman biyan buƙata ya yi sallar nafila da daddare ya karanta a sujjadar ƙarshe La'ilaha Illa Anta Subhanaka Inni Kuntu Mina Zalimin sau 41?

4. Shin ya inganta Allah zai karanta Alƙur'ani ga ' Yan Aljanna?

5. Shin ya inganta Annabi ﷺ ya ce duk wanda ya nemi mulki Allah ba zai shiga lamarisa ba?

6. Menene hukuncin kaso goma da gomnoni ko Shugabbani suke karɓa a duk kwangila da suka bayar?

7. In miji yayi kome mace za ta iya ƙin komawa?

8. Hukuncin Limami da yake karanta aya ɗaya sai ya yi ruku'u!

9. Hukuncin cin naman mage ko dila?

10. Su waye ƙasa ba ta cinye naman su bayan an binne su.

11. Ya hallata yin du'a'u mas'ala' bayan du'a'u ibada?

12. Wanda yayi noman gero zai iya sayar da geron ya sayi wani abinci na daban ya fitar a zakka?

13. Ya inganta faɗin ' Zamani ya lalace' haramun ne?

14. Matsayin yin Alwala ba tare da faɗin ' Bismillah' ba

15. Idan Mace ta yi wasu Salloli da jirwayen jinin al'ada bayan ta yi wanka za ta sake sallolin da ta yi?

16. Wajibi ne Mutum ya saki matarsa da take buɗe asirin gidansa duba da umurnin da Annabi Ibrahim (AS) ya ba wa Annabi Is''mael (RA) ya saki matarsa mai irin wannan halin?

17. 'Yan Kwamitin Massalaci za su iya karɓar kyautar da aka musu duba da hadisin Ibn Lutbiya?

18. Shin iya Sahabbai ne kawai za su zama 1/3 na wanda za su shiga Aljanna a al'ummar Annabi?

19. Ya hallata Mutumin da ƙanin Mahaifiyarsa yake ba shi kuɗi dubu 50 a sayi waina a yi sadaƙa ya yi amfani da chanjin kuɗin?

20. Akwai Ahlul Kitabi a halin yanzu?

21. Hukuncin sayar da Jini!

22. Hukuncin Aure da kuɗin caca!

23. Ya ya mara lafiya da ba a tsammanin warakar sa zai ciyar da Azumin da ba zai iya yi ba?

24. Lokacin yin Istihara mafi tsada

6 Jumada Akhir 1443
8 January 2022
*Fatawoyin Rahma*

Asabar 6 Jumada Akhir 1443

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇

https://darulfikr.com/s/130748

Vedion Shirin Fatawoyin Rahma Asabar 👇

https://youtu.be/CkpwXPkSUgg

Domin Shafin Fatawoyin Rahma Na Facebook 👇

www.facebook.com/fatawoyinrahama

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.
Masu Munana Zato Ga Malaman Addini

Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Hafizahullah

Jerin Karatun Littafin Sharhu Fadlul-Islam Daga Dutse Central Mosque Jihar Jigawa

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇👇

https://youtu.be/3GYw87Hc8GM

Ayi sauraro lafiya
TSOHUWAR AJIYA.

KARATUN MU DALIBAN DR SANI R/LEMO DA DR ABUBUKAR BIRNIN KUDU 2003 A BIRNIN MADINA SAUDI ARABIA

TARE DA SU.
Dr Abdallah Gadon kaya
Dr Umar Garba Dokaji
Dr Ibrahim Disina
Dr Abubakar mukhtar
malam Umar Sade da sauran su
Cikakken Karatun maluman 👇👇

https://youtu.be/N8KvE_enzUI

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 15-01-2022

Tare Ass. Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 👇

https://youtu.be/s7xrMiayfT0

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*

Asabar 12 Jumada Akhir 1443
15 January 2022

Tare da Ass. Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇

https://darulfikr.com/s/130995

Vedion Shirin Fatawoyin Rahma Asabar 👇

https://youtu.be/s7xrMiayfT0

Domin Shafin Fatawoyin Rahma Na Facebook 👇

www.facebook.com/fatawoyinrahama

Shimfiɗa - Allah ya na amsa ma bawansa addua san da ya ga dama ba lallai lokacin da bawan yake so ba!

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -

1. Hukuncin tayar da iƙama kafin a ayyana limamin da zai ja sallar?

2. Yana da asali in Mutum ya yi saukar Al-ƙur'ani ko haddar Al-ƙur'ani sai ya yi walima?

3. Dole ne mutum sai yayi wa kansa addua kafin ya yi wa wani?

4. Ya inganta Annabi Ibrahim yana tallan gumakan mahaifinsa?

5. Hukuncin wanda ya tsinci kuɗi ya yi amfani da su saboda mai kuɗin ya yi shelar kuɗin da aka sace sun fi yadda aka tsinta yawa!

6. Wanda ya hau babur yana gudu da ya wuce hankali har ya kashe wani -
yayi kisan ganganci?

7. Ɗan Zina zai yi gado?

8. In Mutum ya yi gyatsa zai ce ' Alhamdulillah'?

9. Ya hallata ma'aikaci ya yi wani aiki a wata ma'aikata idan inda yake aiki ba a fara aiki a wannan lokacin?

10. Hukuncin wanda baya zuwa aiki kullum saboda babu aikin kullum!

11. Mace da ta yi amfani da allurar tsarin iyali sai jinin ta ya wuce al'adarta - yaya zata yi?

12. Hukuncin wanda baya sallah sai ya ga dama

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.
TSOHUWAR AJIYA.

KARATUN MU DALIBAN DR SANI R/LEMO DA DR ABUBUKAR BIRNIN KUDU 2003 A BIRNIN MADINA SAUDI ARABIA

TARE DA SU.
Dr Abdallah Gadon kaya
Dr Umar Garba Dokaji
Dr Ibrahim Disina
Dr Abubakar mukhtar
malam Umar Sade da sauran su
Cikakken Karatun maluman 👇👇002

https://youtu.be/byarUYrdNoo

Ayi sauraro lafiya
Addu'ar Mumini Ba Ta Faɗuwa Ƙasa!

Tare Ass. Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 👇

https://youtu.be/unhvfJAgjnk

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*

Lahadi 16 January 2022
13 Jumada Akhir 1443

Tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo*

Shimfiɗa - _Adduar Mumini ba ya faɗuwa ƙasuwa banza_

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇

https://darulfikr.com/s/131288

Vedion Shirin Fatawoyin Rahma Lahadi 👇

https://youtu.be/unhvfJAgjnk

Domin Shafin Fatawoyin Rahma Na Facebook 👇

www.facebook.com/fatawoyinrahama

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -

1. Bayyana aikin alheri, kamar ɗaukar nauyin marayu.

2. Ana bada Zakka don hidimar Massalaci?

3. Wanda yake yaɗa karatu ta hanyoyin ' social media' zai samu lada?

4. Mace mai yiwa Mata ƙwalliya ta na da laifi idan ta yi ƙwalliya ga wadda za ta bayyana adonta?

5. Dole sai Musulmi ya koyi tambayoyin da ake yi a ƙabari tun anan Duniya?

6. In Mutum ya ji labarin an yi ma wani ko wata sihiri- ya ya zai sanar da wanda aka yiwa sihirin?

7. Idan Mutum ya ba da filinsa a matsayin waƙafi a gina Massalaci za a iya sayar da filin a saya a wani waje ganin cewa wasu sun gina massalattai a wannan unguwa. Kuma canza waƙafi zai shiga ƙarƙashin faɗin Allah-

فَمَنۢ بَدَّلَهُۥ بَعْدَمَا سَمِعَهُۥ فَإِنَّمَآ إِثْمُهُۥ عَلَى ٱلَّذِينَ يُبَدِّلُونَهُۥٓ ۚ إِنَّ ٱللَّهَ سَمِيعٌ عَلِيمٌ

8. Ya hallata Mutum ya rinƙa ɗaukan kuɗi a wajen da ɗan'uwansa yake ajiya ba da sanin mai kuɗin ba - amma da zarar ya samu sai ya dawo da kuɗin!

9. Maganin Kasala ga wanda in aka kira salla sai nauyin jiki da kasala ya kama shi!

10. Mutumin da zai yi sallar Ishraki bayan sallar Asuba zai iya tashi ya yi alwala ko wata hidima kafin ya yi sallar?

11. Iyaye za su iya bawa matar ɗansu izinin fita?

12. Mace mai haila za ta iya ɗaukar juz'in Al-ƙur'ani

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.
This media is not supported in your browser
VIEW IN TELEGRAM
GIRMAN RAN ƊAN ADAM A MUSULUNCI

DAGA DR. ABUBAKAR MUHAMMAD SANI BIRNIN KUDU HAFIZAHULLAH
KHUDBAR SALLAR JUMU'A

Mai taken

Kushu'i (Nutsuwa) a cikin Sallah

Tare da
Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin-Kudu (Hafizahullah)
@
Jigawa state Central Mosque Dutse.

18 Jumad-Al-Akhirah, 1443.
(21st January, 2022)

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa
👇👇👇

https://darulfikr.com/s/131458

Ayi sauraro lafiya

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah.
22/1/2022