Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
2.92K subscribers
19 photos
24 videos
1 file
1.03K links
Amsa Fatawoyin Da Suka Shafi Addini Da Rayuwa Wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa a Kowane Mako
Download Telegram
Fatawoyin Rahma Asabar 22-10-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/mpWCvSoH5Rs

Ayi sauraro lafiya
Hukuncin Sauke Alkur'ani Don Yiwa Mutum Addu'a

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/LZ87pUSHJ9k

Ayi sauraro lafiya
Hukuncin Family Planning A Musulunci

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/joGYzsHQlxo

Ayi sauraro lafiya
Hukuncin Siyar Da Sassan Jikin Dabbobin Daji

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/UQ-eDBT_mRc

Ayi sauraro lafiya
Sahabbai Mafiya Riwayar Hadisai

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/ws2cRDZ6kng

Ayi sauraro lafiya
Hukunce-Hukuncen Tsarki

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/Ak0UrXWs5bE

Ayi sauraro lafiya
Makarantar Matan Aure

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/41uBpvFoysk

Ayi sauraro lafiya
Falalar Kyauta A Musulunci

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/SlPsY6-rGeY

Ayi sauraro lafiya
Falalar Kyauta A Musulunci

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/6q5dNvkBm0w

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Lahadi

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/d-ex7uIuyXk

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 05-11-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/YvIwSUcyXjU

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*

Asabar 11/4/1444 - 5/11/2022

Tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo* OON

Shimfiɗa : Tsokaci game da faɗin Allah " _Lallai waɗanda suke musanya alƙawarin Allah da rantse-rantsensu da wani ɗan farashi ƙanƙani, waɗannan ba su da wani rabo a lahira, kuma Allah ba zai yi musu magana ba, kuma ba zai dube su (duba na rahama) ba a ranar allƙiyama, kuma ba zai tsarkake su ba, kuma suna da azaba mai raɗaɗi_" (Suratu Ali Imran: 77)

*Tambayoyi da Amsoshi*

1. Shin da Gaske ne sau uku Allah yana gafarta wa Iblis amma Iblis ya ƙi karɓar gafarar da Allah ya masa?

2. Wanda aka ba shi ajiya zai ya biya idan abin da aka bashi ajiya ya salwanta?

3. Ya hallata mutumin da yake zaune a Kano ya ba da dala ($) ga abokin sa ya canza masa ita zuwa naira (NGN) a Abuja?

4. Ya tabbata Annabi ﷺ ya hana cin kifi da shan nono a tare?

5. Kwanaki nawa ne *jinin biki* yake ɗaukewa?

6. Mace da jinin haila ya sameta tana tsaka da aikin Hajji - yaya za ta yi da ɗawafin Ifaadha in har lokacin dawowa gida ya yi jinin bai tsaya ba?

7. Wanda zai yi wankan tsarki yayi Bismillah da farko, in ya zo wanke wajen najasa sai ya sake Bismillah?

8. Ya hallata mace ta rinƙa ziyartar maƙabarta domin yin addua ga mahaifanta da suka rasu?

9. Akwai addua ta musamman bayan Sallar Walaha!

10. Menene hukuncin mutum ya ba da tsofaffin kuɗi tare da ƙari domin a ba shi sababbi?

11. Hukuncin mutum ya ba da kuɗinsa ga mai sanar POS ya haɗa da nasa da yarjejeniyar za a bashi wani kaso na riba a ƙarshen wata?

12. Wadda ta tsinci kaza ta yi cigiya ba a samu mai ita ba, in kazar ta hayyafa za ta yi sadaƙa da 'ya'yan da kazar ta ƙyanƙyasa?

13. Shin Ƙissar *Haruta* da *Maruta* ta inganta?

14. Shin idan mutum ba ya sallar dare daga baya sai ya fara yi saboda wasu matsolin rayuwa-Allah ba zai karɓa masa ba?

15. Mutum zai iya Sujjada domin neman biyan wata buƙata?

Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa👇
https://youtu.be/YvIwSUcyXjU

Domin Downloading Audio Danna Link Dake Kasa 👇https://darulfikr.com/s/148388

Domin Shiga Shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram👇
www.t.me/fatawoyinrahama

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*
Lahadi 12/4/1444 - 6/11/2022

Tambayoyi da Amsoshi tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

1. Ƙarin haske game da hadisin da ya hana yin wanka da ruwan da miji ko mata ta bari da kuma hadisin da Annabi ﷺ ya yi wanka da sauran ruwan da Maimuna (ra) bari.

2. Shin Annabi ﷺ ya ce duk wanda yake surutu lokacin da ake kiran Sallah ba zai iya furta kalmar shahada idan ya zo mutuwa ba?

3. Da yin addua a cikin Sujjada da ɗaga hannun yayin addua - wanne ya fi?

4. Wai ba a roƙon Allah (addua) a ciki - ko bayan Sallar Farilla?

5. Hukuncin wanda fitsari yake ɗigar masa bayan ya ɗauki duk matakin da ya wajaba ya ɗauka!

6. Akwai hadisi da ya ke nuna haɗa Sallar Azahar da La'asar ?

7. Shin akwai adduar da mutum zai yi yayi bacci?

8. Mai yasa ake alaƙanta Suratu Yasiin da asiri ko tsibbace- tsibbacce!

9. Ya hallata Musulmi ya je janaizar Kirista?

10. Hukuncin rantsuwa akan ƙarya!

11. Wanda yake da ciwo a gabar da ake alwala, ya ya zai yi in ya zo yin alwala?

12. Hukuncin dillanci?

13. Ya hallata a biya mutum bashi da dukiyar haram?

14. Ya inganta haɗa Shafa'i da Wutri a tahiya guda ba tare da an raba su ba?

15. Yaya Liman zai yi in Mamu suka masa ishara da yayi Rafkanwa amma shi ya na da yaƙini bai yi ba!

16. Akwai banbancin lada tsakanin wanda ya yanka Rago da wanda ya yanka Tunkiya in anyi masa haihuwa?

17. Hukuncin cin ɗanyen naman da aka hallata ci!

18. Wanda ya yi Bakancen yin wani aiki alheri kafin ya balaga!

19. Ya hallata Musulmi ya yi aikin Otel ("hotel")?

20. Akwai Zakka a motar Haya da kuɗin ta ya kai nisabin Zakka?

21. Menene ingancin cewa zumunci ya haɗa da duk wanda aka haɗu da shi a Kaka na huɗu?

22. Shin mutum zai iya neman adduar iyayensa?

23. Mutum zai iya ƙin taimakawa 'yan uwansa da su ka ƙi taimaka masa lokacin da yake cikin buqata

*Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/TAkZ7SmCnks

Domin Downloading Audio Danna Link Dake Kasa 👇
https://darulfikr.com/s/148442

Domin Shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇

www.t.me/fatawoyinrahama

Ayi sauraro lafiya
Hukuncin Jinkiri Wajen Canjin Kuɗi Da Dollar

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/Mrp-MOafKQg

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 12-11-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/X09L1OHQ76s

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Lahadi 13-11-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/029Oz2qDIgM

Ayi sauraro lafiya
Shimfiɗa : Tsokaci game da faɗin Allah " _Lallai waɗanda suke musanya alƙawarin Allah da rantse-rantsensu da wani ɗan farashi ƙanƙani, waɗannan ba su da wani rabo a lahira, kuma Allah ba zai yi musu magana ba, kuma ba zai dube su (duba na rahama) ba a ranar allƙiyama, kuma ba zai tsarkake su ba, kuma suna da azaba mai raɗaɗi_" (Suratu Ali Imran: 77)

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/QR_SxY9H3CI

Ayi sauraro lafiya
Shin Ya Halatta Ayi Karatun Boko A Masallaci?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/MFoK65TSHNo

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma

Asabar 18/4/1444 - 12/11/2022

*Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON*

Shimfiɗa : Abin da zai taimaki mutum aikata alheri musamman lokaci da ke cike da ƙalubale

Tambayoyi da Amsoshi akan:

1. Mutum zai iya yiwa Mahaifiyarsa aikin Úmra?

2. Mara lafiya da ba zai iya yin azumi ba - yaya zai yi?

3. Wanda janaba ta same shi a wajen aiki - zai iya yin taimama ya yi Sallah?

4. Idan Mamu ya shiga Sallah ya samu Liman yana tsaye yana Sallah, zai iya yin adduar buɗe Sallah?

5. Idan alwalar Liman ta warware zai iya juyowa domin jawo Mamu da zai cika Sallah?

6. Ya hallata yin Sallar nafila bayan Sallar Jumu'a?

7. Ya inganta Annabi ﷺ bai taɓa yin Sallar nafila a cikin Massalaci ba?

8. Matar da mijinta ya rasu ta na aikin Hajji- yaya za ta yi?

9. Ya hallata mutum ya auri matar da bata son shi?

10. Shin Annabi ﷺ ya ce Sunnarsa iri biyu ce?

11. Shin akwai riba in Bankin Musulunci da zai ba da bashin miliyan 10 ya nemi a ba da miliyan uku a karon farko?

12. Ina matsayin Massallaci ko Mussallah da ke cikin gidan mutum amma sai a ka yi ƙofa daga wajen domin masu shiga yin Salloli!

13. Ladduban sauraren huɗuba!

14. Dole ne ɗa ya bawa Mahaifin sa jari duk da in ya ba shi kuɗi domin kulawa da gida ba ya gamsuwa?

*Domin Kallon Shirin Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/X09L1OHQ76s

Domin Downloading Audio Danna Link Dake Kasa 👇
https://darulfikr.com/s/148810

Domin Shiga Shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇
www.t.me/fatawoyinrahama

Ayi sauraro lafiya
Shin Ya Halatta Ya Siyar Da Kayan Da Bashi Dasu

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/ZJYnggDTBMo

Ayi sauraro lafiya