Nasiha Akan Zaɓen Shugabanni
Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇👇
https://youtu.be/Og4xPvwePR0
Ayi sauraro lafiya

YouTube
Nasiha Akan Zaben Shugabanni Daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Yadda Ake Zabar Shugabanni Wannan Nasiha ce Akan Zaben Shuganbanni
Wannan ita ce Nasihar da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo yayi jajiberan zaben shugaban kasa da 'yan majalissu a shekara ta 2019 A Inda yake cewa .....

Darajar Ilimi Da Haɗarin Cin Zarafin Malamai
Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇👇
https://youtu.be/LTzTGFDc3Pk
Ayi sauraro lafiya
Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇👇
https://youtu.be/LTzTGFDc3Pk
Ayi sauraro lafiya
YouTube
Darajar Ilimi Da Hadarin Cin Zarafin Malamai Daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Muhimmancin Ilimi Da Girmama Ma'abota Ilimi, Muhadara Ce Da Aka Gabatar A Masallacin Almanar Dake Jihar Kaduna A Shekara Ta 2016.
Zaku Iya Bibiyar Shafukan Mu Kamar Haka:-
https://www.facebook.com/hausaonlinemedia
https://www.instagram.com/hausaonlinemedia…

Ha'incin Dake Cikin Musulmi Shike Kara Maida Mu Baya
Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama
Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/yxdHtr9quQ8
Ayi Sauraro Lafiya

Ha'incin Dake Cikin Aikin Musulmai Shike Maida Mu Baya - Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Yadda Ha'inci Ya Mamaye Al'ummar Musulmi Cikin Ayyukan Su, Wannan Shine Abinda Yake Maida Al'umma Baya, Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yaja Hankali Tare Da Yin Nasiha Ga Al'ummar Musulmi Da Su Kyautata Ayyukan Su
Fatawoyin Rahma Asabar 04-06-2022
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/K2LqmxuKFHk

Fatawoyin Rahma Asabar 04-06-2022 Daga Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano
Wajibi Ne Mu Kiyaye Ni'imar Zaman Lafiya
Mai Gabatarwa:👇🏽
Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo (Hafizahullah)
Kwanan Wata: 28/10/1443AH 29/05/ 2022CC
Wuri:👇🏽
Masallachin Alh. Muhammadu Indimi Maiduguri Borno State
Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/Q31a6kNX72E

Wajibi Ne Mu Kiyaye Ni'imar Zaman Lafiya Daga Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Ni'imar Dake Cikin Zaman Lafiya
Mai Gabatarwa:👇🏽
Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
(Hafizahullah)
Kwanan Wata:
28/10/1443AH
29/05/ 2022CC
Wuri:👇🏽
Masallachin Alh. Muhammadu Indimi Maiduguri Borno State
Mai Gabatarwa:👇🏽
Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
(Hafizahullah)
Kwanan Wata:
28/10/1443AH
29/05/ 2022CC
Wuri:👇🏽
Masallachin Alh. Muhammadu Indimi Maiduguri Borno State
*Fatawoyin Rahma *
28/10/1443
29/5/2022
Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -
1. Hukuncin mace da ta yi yaji tsawon shekaru sannan tana fita unguwa alhali Mijinta bai saketa ba!
2. Ya hallata mace ta bijire wa Mijinta akan buƙatar sa na zubar da cikin da take ɗauke da shi?
3. Ya hallata kiran 'ya'ya da sunan Kakansu!
4. Hukuncin ƙetare sahun mutane ga wanda alwalarsa ta warware!
5. Hukucin sahu da yara mata ƙanana!
6. Lokacin da ake samun ladan ko hukuncin halartar Sallar Jumu'a!
7. Wanda ya tarar an fara salla zai yi adduar buɗe Sallah?
8. Matsayin bayyana Bismillah a karatun sallah da ake bayyana karatu!
9. Ya hallata yin kasuwanci a farfajiyar massalaci!
10. Hukuncin bin Liman salla alhali yana saman Bene!
11. Hukuncin bin sallar Jam'i daga Shago saboda an bawa Mutum ajiya a Shagon!
12. Akwai fifiko ladar salla ga wanda ya yi aswaki akan wanda ya yi salla bai yi aswaki ba? Sannan akwai fifiko a sadakar sirri sama da sadakar da aka bayyana!
13. Shawara ga mai saurin fushi!
14. Wanda ya kashe wanda ba musulmi ba bisa kuskure zai yi azumi sittin (60)?
15. Ribbon da mata suke sawa shi ne tozon raƙumi da Annabi ﷺ ya siffanta wasu mata?
16. Ya hallata rina gemu (da shampoo ko dye)?
17. Wanda ya girma kuma ba yi da lafiya ya ya zai yi in ba zai iya yin azumi ba?
18. Ya hallata a zubar da ciki in likita ya tabbatar da abin da za a haifa zai zo da naƙasa, ya yi rayuwa a wahalce?
19. Matar mutumin da ya rasu, in aka kawo tallafi za a bata ko da bata haihu da shi ba?
20. Hukuncin fitsarin mage!
21. In Mutum yana zaune a ƙasar da ba ta ɗaukar azumi in an ga wata, zayi wa wannan ƙasar biyyaya!
22. Ya hallata bin salla daga gida?
23. Ya hallata mutum ya aurar da 'yar sa kyauta?
24. Ya hallata ƙulla ciniki ta waya ( misali amfani da Manhajar Facebook, ko Instagram, ko twitter ds) a Massalaci?
25. Da gaske dukiyar gado ba ta da albarka?
26. Hukunci Musulmi zai iya cutar da Kafiri.
Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇👇
https://darulfikr.com/s/140230
Ayi sauraro lafiya
Domin Shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇
www.t.me/fatawoyinrahama
Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah

Darulfikr
Fatawoyin Rahma Lahadi 29-05-2021 - Prof Sani Umar Rijiyar Lemo
The Fatwa Of Shari'a and Its Impact On Security and Stability 2
Mai Gabatarwa:👇🏽
Tare da: Prof Sani Umar Rijiyar Lemo
Kwanan Wata:
29/10/1443AH
30/05/ 2022CC
Wuri:👇🏽
Muhammadu indimi International comference Centre University Of Maiduguri
Ayi Sauraro Lafiya
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://darulfikr.com/s/140234
Ayi sauraro lafiya
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Mai Gabatarwa:👇🏽
Tare da: Prof Sani Umar Rijiyar Lemo
Kwanan Wata:
29/10/1443AH
30/05/ 2022CC
Wuri:👇🏽
Muhammadu indimi International comference Centre University Of Maiduguri
Ayi Sauraro Lafiya
👇🏽👇🏽👇🏽👇🏽
https://darulfikr.com/s/140234
Ayi sauraro lafiya
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Darulfikr
The Fatwa Of Shari'a and Its Impact On Security and Stability 2 - Prof Sani
Shin Ya Halatta Wanda Ba Musulmi Ba Ya Shiga Masallaci ?
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/C-hFMFOsJpw

Hukuncin Wanda Ba Musulmi Ba Ya Shiga Masallaci Daga Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano
Shin Za'a Iya Siyar Da Kadarar Mamaci Don Biya Masa Bashi ?
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/SJNzuTPGBMo

Shin Za'a Iya Siyar Da Kadarar Mamaci Don Biya Masa Bashi ? Daga Prof. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Fatawoyin Rahma Fatawoyin Rahma Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano
AMANA
Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama
Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/qc33d6yobn8

Amana Daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Hudubar Juma'a Daga Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama A Cikin Garin Kano, Zaku Iya Bibiyar Mu Ta Hanyoyin Sadarwa Kamar Haka:-
https://www.facebook.com/hausaonlinemedia
https://www.instagram.com/hausaonlinemedia
https://www.twitt…

Fatawoyin Rahma Asabar 22-08-2021
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/CT-SHPLn_4M

Fatawoyin Rahma Asabar 22-08-2020 Daga Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Shimfiɗa: Ɗan Adam kullum yana kunsantan ajalinsa / ƙabarin sa da jujjuyawan rana da wata!
Tambayoyi da Amsoshi Tare da Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
———————————————
1. Hukuncin ta ya juna murna domin shigowar sabuwar shekarar musulunci.
2. Shin…

HALIN MUSULMI A LOKACIN BALA'OI
Tare da: Dr Abubakar Muhammad Sani Birnin-Kudu
Huduba Sallah Juma'a Daga Dutse Central Mosque Jihar Jigawa Nigeria
Halin Musulmi A Halin Ibtila'i 👇👇
https://darulfikr.com/s/140779
Muhimmancin Zaman Lafiya 👇👇
https://darulfikr.com/s/140781
Ayi sauraro lafiya.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Tare da: Dr Abubakar Muhammad Sani Birnin-Kudu
Huduba Sallah Juma'a Daga Dutse Central Mosque Jihar Jigawa Nigeria
Halin Musulmi A Halin Ibtila'i 👇👇
https://darulfikr.com/s/140779
Muhimmancin Zaman Lafiya 👇👇
https://darulfikr.com/s/140781
Ayi sauraro lafiya.
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Darulfikr
HALIN MUSULMI A HALIN BALA'I - Dr Abubakar
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/_VrxDVgn8j0

Amsoshin tambayoyin da kuka aiko shirin Fatawoyin Rahma Tare da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 97.3 FM wanda Anas Idris Hassan Yake karanta tambayoyin wanda Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa
*Fatawoyin Rahama Asabar*
11/11/1443
11/6/2022
*Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo *
Shimfiɗa: _Kiyaye Furuci Mussaman a Kakan Siyasa_
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -
1. Shin ya hallata Mace ta yi mulki?
2. Wa yake da haƙƙin sa a yi sallar shayar da fari?
3. Hukuncin mai jinin haila lokacin aikin Hajji ko Umra!
4. Ya hallata Mutum ya tura kuɗi a yi masa Layya a wani gari ko wata ƙasa?
5. Ya hallata ayi Layya da Ragon da ƙahonsa ya karye?
6. Ya hallata wanda suke aiki na taimakawa wa marayu da galabaittatu su ɗauki hotuna lokacin da suke raba musu kayan tallafi?
7. Ƙarin bayani akan wannan ayar nan:
وَٱذْكُر رَّبَّكَ فِى نَفْسِكَ تَضَرُّعًا وَخِيفَةً وَدُونَ ٱلْجَهْرِ مِنَ ٱلْقَوْلِ بِٱلْغُدُوِّ وَٱلْءَاصَالِ وَلَا تَكُن مِّنَ ٱلْغَٰفِلِينَ
10. Hukuncin Uba ya yi wa ‘ya’yansa gorin ciyar da su da yake yi!
11. Ya hallata wanda yake gidan haya ya bada jinginar gidan da yake haya a ciki?
12. Shin wannan ayar
وَإِنْ عَاقَبْتُمْ فَعَاقِبُوا۟ بِمِثْلِ مَا عُوقِبْتُم بِهِۦ ۖ وَلَئِن صَبَرْتُمْ لَهُوَ خَيْرٌ لِّلصَّٰبِرِينَ
ta goge hadisin da ya hana mari a fuska?
13. Ya hallata mai takaba ta yi adduar samun miji nagari?
14. Matar da ta mutu take zuwa a mafarki tana neman a biya mata bashi dake kanta, ya ya 'yan'uwanta za su yi in basu san waɗanda suke binta bashi ba?
*Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://darulfikr.com/s/140869
Ayi sauraro lafiya
Domin shiga shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇👇
www.t.me/fatawoyinrahama
Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
11/11/1443
11/6/2022
*Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo *
Shimfiɗa: _Kiyaye Furuci Mussaman a Kakan Siyasa_
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -
1. Shin ya hallata Mace ta yi mulki?
2. Wa yake da haƙƙin sa a yi sallar shayar da fari?
3. Hukuncin mai jinin haila lokacin aikin Hajji ko Umra!
4. Ya hallata Mutum ya tura kuɗi a yi masa Layya a wani gari ko wata ƙasa?
5. Ya hallata ayi Layya da Ragon da ƙahonsa ya karye?
6. Ya hallata wanda suke aiki na taimakawa wa marayu da galabaittatu su ɗauki hotuna lokacin da suke raba musu kayan tallafi?
7. Ƙarin bayani akan wannan ayar nan:
وَٱذْكُر رَّبَّكَ فِى نَفْسِكَ تَضَرُّعًا وَخِيفَةً وَدُونَ ٱلْجَهْرِ مِنَ ٱلْقَوْلِ بِٱلْغُدُوِّ وَٱلْءَاصَالِ وَلَا تَكُن مِّنَ ٱلْغَٰفِلِينَ
10. Hukuncin Uba ya yi wa ‘ya’yansa gorin ciyar da su da yake yi!
11. Ya hallata wanda yake gidan haya ya bada jinginar gidan da yake haya a ciki?
12. Shin wannan ayar
وَإِنْ عَاقَبْتُمْ فَعَاقِبُوا۟ بِمِثْلِ مَا عُوقِبْتُم بِهِۦ ۖ وَلَئِن صَبَرْتُمْ لَهُوَ خَيْرٌ لِّلصَّٰبِرِينَ
ta goge hadisin da ya hana mari a fuska?
13. Ya hallata mai takaba ta yi adduar samun miji nagari?
14. Matar da ta mutu take zuwa a mafarki tana neman a biya mata bashi dake kanta, ya ya 'yan'uwanta za su yi in basu san waɗanda suke binta bashi ba?
*Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://darulfikr.com/s/140869
Ayi sauraro lafiya
Domin shiga shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇👇
www.t.me/fatawoyinrahama
Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Darulfikr
Fatawoyin Rahma Asabar 11-06-2022 - Prof Sani Umar Rijiyar Lemo
Mu Nemi Gyara Kura-Kuranmu
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/tDX_rQQ0dA0

Mu Nemi Gyara Kurakuran Mu, Mu Nemi Allah Ya Kawo Mana Dauki Daga Dr. Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo
DOGARO DA ALLAH
Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama
Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/HJXe8l4s6Qc

Hudubar Juma'a Akan Dogaro Da Allah Halin Da Muke Ciki Na Annobar CORONA
Daga Masallacin Juma'a Na Al Muntada Dorayi Karama Kano
Ku dannan Subscribe, sannan ku dannan alamar kararrawa domin samun damar kallon shirye - shiryen mu da zarar mun dora.
Subscribe, Like, Comment and Share. Mun gode.

Siffofin Shugabannin Da Ya Kamata A Zaɓa
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/n6eoDQ-nmtY

Irin Shugabannin Da Ya Kamata A Zaɓa Daga Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
Jan Hankalin Al'umma Dangane Da Shugabannin Da Za'a Zaɓa Domin Jagoranci Nagari
Shinfiɗa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 97.3 FM wanda Anas Idris Hassan Yake karanta tambayoyin
Shinfiɗa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 97.3 FM wanda Anas Idris Hassan Yake karanta tambayoyin
*Fatawoyin Rahma *
Lahadi 12/11/1443 = 12/6/2022
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo*
1. Hukuncin Limancin Mai Nakasa
2. Limamin da ya zauna ba da niyyar Jalsatul Istirah ba zai yi Sujjadar Sahwu?
3. Ya hallata yin nafila bayan Sallar Juma’a?
4. Wanda ba ya bin ɗaya daga cikin manyan Mazhabobi Musulunci ko ya yi salla bashi da salla?
5. Menene hukuncin azumin kwana uku a kowanne Wata?
6. Ya hallata Mutum ya keɓance wani dare da Ibada?
7. Hukuncin wanda ya ajiye azumi da niyyar zai yi tafiya amma sai yi tafiyar ba!
8. Shin masu bada 'addua' su sa sharaɗin sai an nemi izinin su kafin a bawa wani wannan addua; da masu bada addua su ce sai an yaɗa ma wani adadi kafin yayi tasiri suna da madogara a ilimance?
9. Ina yawan Mafarkin Matattu, me hakan yake nufi?
10. Ya matsayin musulunci akan gwajin 'genotype' kafin aure?
11. Ya hallata idan ana bin mutum bashi, sai ya rinƙa bawa matar wanda ya bashi bashin (alhali ya rasu) dubu goma-goma a wata ba tare da tasan biyan bashin mai gidanta mutumin yake yi!
12. Ya inganta duk musulmin da ya rasu bayan doguwar jinya Allah ya gafarta masa?
13. Wanda ya manta bai ɗaya daga cikin sallar farilla sai washegari- ya ya zai rama?
14. Mutumin da ya samu sujjada biyu na raka'ar ƙarshe zai iya yanke abin da ya samu ya fara sabon jam'i da wasu?
15. Mutumin da ya bada bashi zai lissafa abin da ya ba da bashi a kuɗin da zai fitar da zakka?
16. Ya hallata Miji ya bawa matarsa kuɗi sama da sauran matan?
17. Hukuncin Mutum ya fara sai da kayan da ya saya da ga wata ƙasa tun kayan suna hanya ba su shigo hannunsa ba?
Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇👇
https://darulfikr.com/s/141491
Ayi sauraro lafiya
Domin shiga shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇👇
www.t.me/fatawoyinrahama
Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Lahadi 12/11/1443 = 12/6/2022
Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo*
1. Hukuncin Limancin Mai Nakasa
2. Limamin da ya zauna ba da niyyar Jalsatul Istirah ba zai yi Sujjadar Sahwu?
3. Ya hallata yin nafila bayan Sallar Juma’a?
4. Wanda ba ya bin ɗaya daga cikin manyan Mazhabobi Musulunci ko ya yi salla bashi da salla?
5. Menene hukuncin azumin kwana uku a kowanne Wata?
6. Ya hallata Mutum ya keɓance wani dare da Ibada?
7. Hukuncin wanda ya ajiye azumi da niyyar zai yi tafiya amma sai yi tafiyar ba!
8. Shin masu bada 'addua' su sa sharaɗin sai an nemi izinin su kafin a bawa wani wannan addua; da masu bada addua su ce sai an yaɗa ma wani adadi kafin yayi tasiri suna da madogara a ilimance?
9. Ina yawan Mafarkin Matattu, me hakan yake nufi?
10. Ya matsayin musulunci akan gwajin 'genotype' kafin aure?
11. Ya hallata idan ana bin mutum bashi, sai ya rinƙa bawa matar wanda ya bashi bashin (alhali ya rasu) dubu goma-goma a wata ba tare da tasan biyan bashin mai gidanta mutumin yake yi!
12. Ya inganta duk musulmin da ya rasu bayan doguwar jinya Allah ya gafarta masa?
13. Wanda ya manta bai ɗaya daga cikin sallar farilla sai washegari- ya ya zai rama?
14. Mutumin da ya samu sujjada biyu na raka'ar ƙarshe zai iya yanke abin da ya samu ya fara sabon jam'i da wasu?
15. Mutumin da ya bada bashi zai lissafa abin da ya ba da bashi a kuɗin da zai fitar da zakka?
16. Ya hallata Miji ya bawa matarsa kuɗi sama da sauran matan?
17. Hukuncin Mutum ya fara sai da kayan da ya saya da ga wata ƙasa tun kayan suna hanya ba su shigo hannunsa ba?
Domin Downloading Danna Link Dake Kasa 👇👇
https://darulfikr.com/s/141491
Ayi sauraro lafiya
Domin shiga shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇👇
www.t.me/fatawoyinrahama
Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com
Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Darulfikr
Fatawoyin Rahma Lahadi 12-06-2022 - Prof Sani Umar Rijiyar Lemo
Shin ana iya gane wanda ya mutu ɗan wuta ne ko ɗan aljanna ne ta hanyar Istihara?
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/N1qGAQrLzR8

Shin Ana Iya Gane Ɗan Wuta Da Ɗan Aljannah Ta Hanyar Istikara Daga Prof Muhd Sani Umar Rijiyar Lemo
Amsoshin tambayoyin ku da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano
Shin Ya Halatta Musulmi Ya yi Aiki A Garin Da Babu Masallacin Juma'a ?
Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah
Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio
Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇
https://youtu.be/Di4RwWyGeo8

Ya Hallata Musulmi ya yi aiki a garin da ba Massalacin Juma'a ? Daga Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar