Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
2.92K subscribers
19 photos
24 videos
1 file
1.03K links
Amsa Fatawoyin Da Suka Shafi Addini Da Rayuwa Wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa a Kowane Mako
Download Telegram
Shin Akwai Hadisi Tabbatacce Dake Nuna Inda Za'ai Tashin Alkiyama?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/HRzYJXFoQ0g

Ayi sauraro lafiya
KHUDBAR JUMU'A :- CIKA AL'QAWQRI

DR. ABUBAKAR MUHAMMAD SANI BIRNIN KUDU

DUTSE CENTRAL MOSQUE
JIGAWA STATE
👇👇👇👇👇

https://darulfikr.com/s/141718

Ayi sauraro lafiya
Azabar Da Akaiwa Yahudawa a Yaƙin Duniya Na Biyu

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/u7dnGWA_px4

Ayi sauraro lafiya
RAHAMA, JIN KAI, TAUSASAWA

KHUDBAR JUMU'A DAGA DUTSE CENTRAL MOSQUE JIHAR JIGAWA

DR. ABUBAKAR MUHAMMAD SANI BIRNIN KUDU

Domin Downloading Danna Link Dake Kasa
👇👇👇👇👇

https://darulfikr.com/s/141719

Ayi sauraro lafiya
Falalar Goman Farkon Watan Zul-Hijja

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/V9CUsX9e6i4

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 19-06-2021

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/K8txqrnGNOk

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 02-07-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/EM-7bk99MYQ

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Lahadi 03-07-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/OFFNVqLt3ug

Ayi sauraro lafiya
Shin mace mai takaba za ta iya zuwa aikin Hajji?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/cFgt5hM5ujc

Ayi sauraro lafiya
Hanyoyin Samun Canji Akan Shugabanni

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/8_OS1VRvzKw

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar

18/11/1443
18/6/2022

Tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo

Shimfiɗa: *Siffofin Shugaba *

Tambayoyi da Amsoshin da ke ciki -

1. Ya inganta jin kiɗa yana hana Al-ƙur'ani zama a zuciya?

2. Masu cewa suna bautawa Allah ba don lada ba ko don wata buƙata suna da hujja?

3. Shin hadisin Annabi ﷺ da ya hana niƙar gari domin ziyarar ƙabarin Annabawa da Massallatai banda uku da aka togace su hakan zai shafi gayyatar taron buɗe Massallatai ko ziyarar Malamai?

4. Ya ya matsayin wanda yake amsa Sallama da ' Yawwa sannu'!

5. Matsayin wanda yake neman aure sai ya cewa wadda yake so, domin yaudara, ya 'saki matarsa ta gida'!

6. Ya inganta wanda ya yi satar amsa ko sau ɗaya in ya samu aiki daga baya duk abin da ya ci haramun yake ci?

7. Ya hallata mutum ya haƙo zinari na ƙasa ba tare da izinin Gwamnati ba?

8. Ana yiwa iyaye da suka rasu Layya?

9. Wanda ya yi Istihara amma bai yi aiki da sakamakon Istiharar ba ya yi zunubi?

Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇👇

https://darulfikr.com/s/142435

Ayi sauraro lafiya

Domin shiga shafin Fatawoyin Rahma Na Telegram 👇👇

www.t.me/fatawoyinrahama

Ga mai son aikawa da tambaya sai ya rubuta ta saƙon kar ta kwana (text) ko saƙon WhatsApp ta 07036041455 ko ta email ta fatawoyinrahma@yahoo.com

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Hukuncin rina gemu ko gashi da wani launi ba baƙi ba

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/d-vhoSLSqRc

Ayi sauraro lafiya
Aƙidar masu da'awar bin Al-ƙur'ani kawai (Ƙur'aniyyun)

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/d6gBIyme-uA

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Lahadi 06-02-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/I_JVo7V79b8

Ayi sauraro lafiya