Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
2.92K subscribers
19 photos
24 videos
1 file
1.03K links
Amsa Fatawoyin Da Suka Shafi Addini Da Rayuwa Wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa a Kowane Mako
Download Telegram
Hukunce ajiye gawar mamaci a asibiti da makarantu don yin Practical

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/ZPUjIXhrnBo

Ayi sauraro lafiya
Hukuncin Wanda Yai Aure Ba Tare Da Izinin Mahaifansa Ba

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/OABuBYfuh50

Ayi sauraro lafiyaHukuncin Wanda Yai Aure Ba Tare Da Izinin Mahaifansa Ba

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/OABuBYfuh50

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 26-11-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/vtCxwwuGbcU

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Lahadi 27-11-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/aiODhqUftO4

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*

Asabar ~2/5/1444 - 26/11/2022

Tare *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON*

Shimfiɗa : Ayoyin Allah Na Sassaɓar Yanayi da Juyawar Zamani

Tambayoyi da Amsoshi
—————————————-
1. Ya hallata mutum yayi tafiya kawai don ya yi Ƙasaru? Sannan wanda yaje gona da ke da nisa da gari zai yi Sallar Ƙasaru?

2. Yaya Turaren Za’afaran yake!

3. Ya hallata mai gida ya sa CCTV camera a ko’ina gidansa?

4. Ya inganta Annabi ﷺ ya hana zubar da ruwan zafi a ƙasa!

5. Idan mai aikin leburanci a ƙarƙashin Mai gidansa ya je wani waje yayi aiki da Maigidansa ya sa shi, sai su waɗanan da ya musu aiki suka ba shi wani kuɗi - zai iya karɓa?

6. Akwai zakka akan dabbobin da aka kiwata su a gida?

7. Shin gaskiya ne in mutum ya mutu babu sadaƙar da za ta amfane shi sai wanda 'ya'yansa suka yi masa!

8. Ya halatta a yiwa Yaron da ya rasu addua ‘ Allah ya sa ya zama ɗalibin makarantar Annabi Ibrahim (AS)!

9. Shin wai ba a haɗa neman ilimin karatun Al-ƙur'ani da sana'a ko neman kuɗi?

10. Idan mutum ya karɓo bashin Banki da rība - shi ma wanda ya ke masa aiki yana cin rība - duk lokacin da mutumin ya biya shi albashi?

11. Hukuncin mai kanti ko shago ya tura ma mutum wasu kaya ya ɗaura ko tallata kayan a WhatsApp ko sauran hanyoyin sada zumunci!

12. 'Ya'ya suna da haƙƙi su kai ƙarar Hukumar makaranta dake kula da waƙafin mahaifinsu domin dawo da gudanar da makarantar a bisa asalin abin da ya sa aka assasa waƙafin?

13. Ya hallata yin Mussafa da Musabaƙar Al-ƙur'ani domin murnar aure!

14. Bayan Salatin Ibrahimiya akwai wani Salatin da ya ingata daga Annabi ﷺ?

Domin Kallon Shirin Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/vtCxwwuGbcU

Domin Downloading Audio Danna Link Dake Kasa 👇
https://darulfikr.com/s/149761

Ayi sauraro lafiya

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Ayoyin Allah Na Sassaɓar Yanayi da Juyawar Zamani

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/_z2C-scQZLE

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*

Lahadi ~3/5/1444 - 27/11/2022

Tambayoyi da Amsoshi tare da *Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo* OON

1. Hukuncin waɗanda basa ishara da hannu a Tahiya sai sun zo karanta kalamar Shahada dake cikin Tahiya!

2. Menene hukuncin masu keɓewa kansu sahun gaba!

3. Shin ruhin wanda ya yi alwala kafin yayi bacci yana zuwa sama yayi sujjada a gaban Allah?

4. Ya hallata likitan dabbobin ya duba alade?

5. Adduar da mutum zai karanta in ya ziyarci maƙabarta kuma ya halarta mutum ya keɓe wata rana domin ziyara maƙabarta?

6. Mutum zai iya kama sunan mutane ('yan uwa da suka rasu) domin yi musu addua!

7. Macen da ta rasu wajen haihuwa za a rama mata azumin da ake binta?

8. Wattani nawa ake shayar da jariri ko jaririya?

9. Mai tuƙa Babur da ya juya ba tare da ya duba mota mai zuwa ko wucewa ba, sai mota ta buge su har wanda ke bayan kan Babur ya rasu. Shin mai mota ko mai Babur wa zai yi kaffara?

10. Matsayin fassara Al-ƙur'ani da alaƙanta su da ilimin zamani? Kuma *Abdullahi Ɗan Mas'ud* (ra) ya ce ko raƙuminsa ya ɓata in ya karanta Alƙur'ani ya gan gano in da raƙumi yake?

11. Mace za ta iya yin Sallar Azahar kafin saukowa daga Sallar Jumu'a?

12. Sahabbai suna musabaha tsakaninsu bayan kowacce sallar farilla?

13. Shin falalar wanda yayi aikin Hajji da Umra zai riski wanda suka yi karatu bayan Sallar Asuba har zuwa fitowar rana?Kuma raka'ar biyu zai iya zama madadin Sallar Walaha!

14. Yaya matsayin auren mace da take auren Soja aka ɗaga shi zuwa wani waje da yake mu'amala da kuɗi fiye da albashin sa!

15. Yaya hukuncin Umrar wanda aka biya masa da kuɗin haramun!

16. Mai mutum zai yi in yaga faɗuwar tauraro ( fallen star)!

17. Macen da aka yiwa ta auren dole za ta iya neman saki?

18. Shin Uwa ta na da haƙƙin riƙe ɗa ko ta yi wani aure?

Domin Kallon Shirin Danna Link Dake Kasa 👇
https://youtu.be/aiODhqUftO4

Domin Downloading Audio Danna Link Dake Kasa 👇
https://darulfikr.com/s/149827

Ayi sauraro lafiya

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Shin gaskiya ne in mutum ya mutu babu sadaƙar da za ta amfane shi sai wanda 'ya'yansa suka yi masa!

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/y4814_KuBCo

Ayi sauraro lafiya
Shin wai ba a haɗa neman ilimin karatun Al-ƙur'ani da sana'a ko neman kuɗi?

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/dqqeJO5Nk-U

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 03-12-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/I9HhpP6gEzQ

Ayi sauraro lafiya
Rinjaye da Yaɗuwar Addinin Allah Ko da Kafirai Ba sa so!

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/BflpsfXBMZs

Ayi sauraro lafiya
*Fatawoyin Rahma*

Asabar 10/5/1444 - 3/12/2022

Tare da Dr. Muhammad Sani Umar R/Lemo, OON

Shimfiɗa : Rinjaye da Yaɗuwar Addinin Allah Ko da Kafirai Ba sa so!

Tambayoyi da Amsoshi:

1. Mace za ta iya aure a gaban Alƙali ba da izinin walliyanta ba?

2. Hukuncin Miji ya rinƙa wulaƙanta matar da ya aura saboda ta wulaƙan ta shi lokacin da yake neman auren ta.

3. Menene hukuncin mace da ta yarda zata aure wani amma sai ta ga wani wanda ya fi wadda ta fara amince masa!

4. In Macen da iyayenta suka tilasta mata Auren wani, amma ta kasa ba shi haƙƙin sa na aure, za ta iya neman saki?

5. Hukuncin Sallar wanda wandonsa yake da tsaga ko wanda ya sa singileti!

6. Dole sai an matse sahu a Sallar gawa?

7. Gaskiya ne duk a alwalar da aka yi ba da niyyar sallah ba ba za a iya Sallah da ita ba?

8. Yaya matsayin mai sallah ko azumi da cikin Ibadar sai ya kudurta a zuciyar ya fasa?

9. Yaya matsayin ma su tayar da iƙama kafin Liman ya daidata a sahu!

10. Yaya matsayin direbobi da suke ƙasaru in sun dawo gida in da iyalin su suke?

11. Yaya matsayin sakin Hannu ko daurawa in mutum ya yi kabbarar Harama!

12. Mai yin Sallah a zaune zai fara zai yi kabbarar Harama a zaune ne ko sai ya yi raka'ar farko a tsaye kafin ya cigaba da Sallar a zaune?

13. Hukuncin wanda ya bayyana wani ɓangaren karatu a Sallar da ake asirta karatu!

14. In mutun zai yi Sallar dare da matarsa, za su iya yin jam'i?

Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://youtu.be/I9HhpP6gEzQ

Domin Downloading Audio Danna Link Dake Kasa 👇

https://darulfikr.com/s/150476

Ayi sauraro lafiya

Darulfikr taku ce domin yada Sunnah
Tsayar da Hukuncin Ridda Akan Musulmi

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/zP9lUWBP0Aw

Ayi sauraro lafiya
Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama

Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://youtu.be/-B6tFtzKBJk

Ayi Sauraro Lafiya
Tsokaci Game da Hukuncin da Kotu ta yanke akan Abdul-Jabbar Kabara

Huduba Sallah Juma'a Da Aka Gabatar A Masallacin Juma'a Na Almuntada Dake Unguwar Dorayi Karama

Tare da:- Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Domin Kallo Da Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://youtu.be/E3BxFCfvZJ4

Ayi Sauraro Lafiya
Fatawoyin Rahma Asabar 17-12-2022

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/U0pCAlpjUDI

Ayi sauraro lafiya
Shin Ya Inganta wanka da ruwan ganyen magarya yana maganin Sihiri

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/LzAhTSGyBpY

Ayi sauraro lafiya
Ladubban Amfani Da Wayoyinmu

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/s0BdbLLGY58

Ayi sauraro lafiya
- ShinYa hallata mutum ya sayi kaya da ake 'bonanza' lokacin Kirsimeti?

Tare Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio Kano 👇

https://youtu.be/FuEzEtXODs8

Ayi sauraro lafiya
Karatun Littafin

ALFAWÃ'ID NA IBNUL QAYYIM

Drs na 16

Tare Da
Ass Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON.

Daga Masallacin Jami'ar Bayero (New site)Kano

Domin Sauraro Danna Link Dake Kasa 👇

https://youtu.be/mBL06jZkhtU

Ayi sauraro lafiya