Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo
2.92K subscribers
19 photos
24 videos
1 file
1.03K links
Amsa Fatawoyin Da Suka Shafi Addini Da Rayuwa Wanda Al-Duktuur Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Yake Amsawa a Kowane Mako
Download Telegram
Bajintar Sahabbai A Yaƙin Uhudu

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shinfiɗa shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/UQtG5leqU0Y

Ayi sauraro lafiya
Bajintar Sahabbai A Yaƙin Uhudu (2)

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shinfiɗa shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/BMC4bltZ3Ww

Ayi sauraro lafiya
HALAYEN ANNABI MUHAMMAD SAW MASU GIRMA

Tare Da:- Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Allah (S.W.A) ya yabi Manzo (S.A.W) a littafinsa mai tsarki kuma tarihin rayuwarsa ya tabbatar da irin kyawawan dabi'u da halaye na Annabi (S.A.W) ya siffanta da su tun gabanin aiko shi har lokacin da aka aiko shi har lokacin daya koma ga Allah (S.W.A). Wadannan kyawawan halaye da dabi'u da Allah yayi masa sunyi matukar tasiri kwarai da gaske wajen yaci nasara acikin aikin da Allah (S.W.A) ya dora masa na isar da sakon sa zuwa ga Al'umma.

Cikakken Bayanin 👇

https://youtu.be/JHOnlVHKFp4

Ayi Sauraro Lafiya
Batanci Ga Annabin Rahma (SAW)

1. Mun jima muna jan hankalin mahukunta Najeriya a kan a riƙa gaggauta hukunta masu miyagun laifuka a cikin al’umma, amma hakan ya kasa samuwa.

2. Mutane sun fara gajiya da sakacin hukumomi game da hukunta masu laifi, har sun fara ba wa kansu lasisin ɗaukar doka a hannunsu, wanda ba haka aka so ba.

3. Lokaci ya yi ga waɗanda ba Musulmi ba a ko’ina a duniya, su farka su fahimci girman Annabin rahma a zukatan Musulmi. Duk wani Musulmi abin alfahari ne a gare shi ya sadaukar da komai nasa, har ma da rayuwarsa wajen kare martabar Annabin rahma. Don haka su guji aikata duk wani abu da zai shafi mutuncinsa (SAW) da darajarsa, domin duk sanda wani ya yi haka, to sakamakon ba zai zo da sauƙi ba.

4. Ya wajaba Mahukunta su sani cewa, babu wata huduba ko wani jawabi na wani mutum, ko wane ne shi, da zai iya dakatar da al’umma yayin da suka fusata sakamakon cin mutunci Annabin rahma a fili karara ba tare da doka tana aiki ba.

5. Ya kamata su sani cewa, waɗanda ake zargi da kisan wadda ta zagi Manzon Allah (SAW) a jahar Sokoto da gabatar da su ga shari’a, ba shi ne zai dakatar da faruwar hakan ba a nan gaba, sai ma dai ya ƙara zuzuta wutarsa, ya daɗa tunzura al’umma. Babban abin da ya dace shi ne, hukuma ta fito ta yi jan kunnu dda kakkasan harshe a kan duk wani da zai yi tunanin batanci ga wani daga cikin annabawan Allah, da kuma daukar mataki mai tsananani a kansa.

6. Duk wani Musulmi da wannan cin zarafin da aka yi wa Annabi (SAW) bai baƙanta masa ba, ya fito ya yi Allah-wadai da shi, sai dai yin Allah-wadai da abin da ya biyo bayan ɓatancin kaɗai, to lalle wannan mutum ya tuhumi zuciyarsa game da irin son da yake yi wa Annbin rahma da addininsa.

7. Muna kira ga sauran al’ummar Musulmi da su kwantar da hankalinsu, su guji shiga cikin duk wata fitina da za ta haifar da tashe-tashen hankali da tarzoma. Su sani cewa, kullum duk wani mai gaskiya, to yardar Allah tana tare da shi, kuma ba zai taba tozarta ba ko da kuwa sama da ƙasa za su haɗu a kansa.

8. Allah ya ba wa kasarmu zaman lafiya da kwanciyar hankali. Amin.

👇

https://youtu.be/JHOnlVHKFp4

Ayi Sauraro Lafiya
Maƙiyan Dan Adam Guda Uku

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shinfiɗa shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/WLghkh0_l64

Ayi sauraro lafiya
Fatawoyin Rahma - Tare Da Dr. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo pinned «Wajibi Ne Shugabanni Su Zama Masu Adalaci Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇👇 https://youtu.be/UeEEmfE0_Vs Ayi sauraro lafiya»
Annabi SAW Abin Koyi A Kowanne Fanni Na Rayuwa

Tare da Prof. Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Hafizahullah

Shirin da yake amsa tambayoyin da kuka aiko zuwa cikin shirin Fatawoyin Rahma Daga Gidan Radio Na Rahma Radio

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/oKdE7fOgx1Y

Zaku iya bibiyan a shafikan sada zumunta kamar haka

www.t.me/fatawoyinrahama

www.facebook.com/fatawoyinrahama

Ayi sauraro lafiya
Alaikum Bi Sunnati - Na Umarceku Da Bin Sunnah Ta Inji Manzon Allah (S.A.W)

Prof Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇👇

https://youtu.be/s4WE-h5Jd6M

Ayi sauraro lafiya
JAN HANKALI GA SHUGABANNI AKAN KASHE-KASHEN DAKE FARUWA A JIHOHIN AREWA

Daga Prof. Muhammad Sani Rijiyar Lemo

Hukunta 'yan ta'adda a fili kowa ya ji ya gani, shi ne kawai hanyar tabbatar da zaman lafiya a kasar nan.

Allah ka ji kan 'yan'uwanmu da aka yi wa kisan ta'addanci, ka kuma kawar mana da duk wani mugun iri daga cikinmu. Amin.

Cikakken Bayani mai muhimmanci danna link 👇

https://youtu.be/tREgAMwDex0

Ayi Sauraro Lafiya
Allah Ya Kawo Mana Zaman Lafiya
KASHE-KASHEN DAKE FARUWA A JIHOHIN AREWA

Daga Dr. Muhd Sani Rijiyar Lemo
Yawan Kashe-Kashen Da Suke Faruwa A Jihohin Arewacin Nigeria Hakan Yasa Babban Malamin Mu Dr. Muhd Sani Rijiyar Lemo Yaja Hankalin Shugabanni Akai

Domin Kallo Da Sauraro Cikakken Bayanin Danna Link 👇

https://youtu.be/7UmyjsNDAUk

Ayi Sauraro Lafiya
Allah Ya Kawo Mana Zaman Lafiya